"; Deen House (Romantic Story) By Oum Hairan

Deen House (Romantic Story) By Oum Hairan

DEEN HOUSE (Romantic Story) Written By Oum Hairan



Posted byAiHausa Novel
Price500
CategoryHausa Ebooks
Uploaded On27 Jan, 2023
Upload Time8:29 am
Hits218 Views
Author

Oum Hairan

Writer Group

Nil

Novel Genre

CommentNo Comments

DEEN HOUSE (Romantic Story) Written By Oum Hairan


Tsugunne jikin famfon wata matashiyar yarinya ce da a Æ™iyasin shekarunta ta baya bazata wucce sha bakwai ba, wasa takeyi da kifin tarwaÉ—ar da yaketa wutsil-wutsil a cikin ruwa tana Murmushi ji tayi an rufenta idanu Æ™amshin turaren da ya ziyarci hancinta zuwa cikin kwanyarta shine ya alamta mata waye ne tayi dariya kyawawan haÆ™oranta suka bayyana tace “Yaya Zain ka shammacemu nasan ko umma batasan da zuwanka ba yau" sakar mata idanun yayi yace “Zainab bakida wayo kekam yayyafi fa akeyi ke dama gayyar Limoniya kika zauna kike wasa da kifi anan gurin jibi yanda duk kika jiÆ™e jikinki" 


Umma dake fitowa tace “Yawwa gara da Allah ya kawo ka koda yake kai dama karkatacciyar kukarta ne me sauÆ™in hawa dama dai DEEN ne Æ™ila da tuni ta nemi gurin É“uya, sannu ashe kana tafe amma baka sanar damu ba?" Murmushi yayi yana kama hannun Zainab zuwa gindin famfon ya zazzaga mata klin ya kunna ya fara cuÉ—a mata hannun yana cewa “yar tsohuwar Babata wlh gudowa nayi daga camp kewarku ta dameni musamman wannan Æ™wailar Æ™anwar tawa koda yake naga babu laifi Æ™irjin ya fara abin arziÆ™i....."

Turo baki tayi ta zame hannunta tana dira Æ™afa tana cewa “Allah! Allah nidai Yaya Zain ka bari zan daina kulaka kuma zan daina ma ce maka Yaya....." Cafka yakai mata yace “to bari na É—inke bakin rashin kunyar saiki daina cemin yaya da hujjarki" É—iba tayi da gudu tayi É—aki yabita Umma na musu dariya tana cewa “kaidai Zain bazaka girma ba yaran nan duk ka sakar musu sun raina ka saikace abokan wasanka to in kungama shashancin kuzo ga abinci nan" 

Suna shiga É—akin ta faÉ—a jikin Bahijjah dake kwance tana dariya tana cewa Allah Yaya na tuba nabi Allah bazan Æ™ara ba" tureta Bahijjah tayi tace “kefa inda kikasan goyon gwauro haka kike" ganin Zain ya shigo ta buga tsalle itama ta rungumeshi tace “Wayyoh bro dama mun cika da kewarka Umma bata barinmu zuwa ko ina tunda ka tafi munyi munyi da ita ta barmu muje mu zaÉ“o ankon bikin Yaya Deen amma ta hanamu gashi har saura sati Uku bikin" 


Zama yayi a gefen gadon yace “Ai fa kice gara dana gudo to yanzu bari muyi sallah muci abinci sai muje mu zaÉ“o wanda yafi na kowa kyau" ihu suka soma yi Zainab harda rawa suka fice Umma na kitchen suka isa gareta sunayi mata sannu ta dago tace yan banza kunÆ™i tayani aiki Saida kukaga cine sannan zaku kama yimin sannu to ku adana abarku zatayi muku amfani a wajen mazajenku"

Dariya sukayi suna É—an soshe soshe soshen rashin gaskiya ta fito daga kitchen É—in tana cewa saiku zubawa kanku in kunga dama ku zubawa yayanku Deen koma ku barshi kunfini sanin sauran"


Kokowa suka fara kowacce na cewa itace zata zuba abincin Zain dake bayansu ya matsa yace “duk ku bani ai dani zaaci abincin" miÆ™a masa Bahijjah tayi flat É—in tana mawa Zainab gwalo Zainab takai mata duka ta goce ta fice tana dariya da haka suka isa falon suka baje sunacin abincin wannan ta É—auko nama wannan ta fizge ta bawa Yaya Zain Umma na kallonsu tana Murmushi shaÆ™uwar Æ´aÆ´an nata tana sanyata farin ciki komansu gwanin ban sha'awa kowa buri yake yaga ya faranta zuciyar yan uwansa.

Daidai nan Deen yayi sallama saÉ“e da jakarsa dukkanninsu babu wanda bai É—ago ba gaban Zainab ya faÉ—i lkcn da idanunta ya sauka kan fuskarsa mara tagomashin walwala a ranta tace “Wannan badon kyau da Allah ya bashi ba da bazai rinÆ™a ganuwa ba dan jaraba kullum fuska kamar hadari ya gangamo...."

Tana wannan tunanin taji yace “Sannu Abulle" gabanta ya faÉ—i cikin in...ina tace “Barka da dawowa Yaya" bai amsa ba sai Æ™wafa da yayi yace “kai kuma meye ya dawo dakai?" Sosa kai Zain yayi yace “Wlh interval training muka samu shine kawai naji inason zuwa gida" jinjina kai yayi yace “yayi maka kyau ke Zainab ki kawomin lemo da abinci na É—akina" batasan sanda ta kalli Umma ba tanason yin magana tanajin tsoron masifar Deen haka tayi Æ™asa dakai tana jujjuya cokali cikin haÉ—in salat É—in da tasa domin ta É—iba.


Zain ne ya É—ago fuskarta yace “Yadai Æ´ar mummunar Æ™anwata?" Zuciya taja tace “Yau fa bani zankai masa abinci ba kuma yasani tunda shine ya rubuta time table É—in da hannunsa amma kanaji wai nakai masa" 

Dariya abin yabawa Zain yace “Au kai abincin harda Time table don matsayi kaga iyalan Elizabeth turawan Æ™arshen zamani, toma banda abinki meye a cikin daukar abinci kije ki dangwarar ki fitowarki" yanda yayi maganar yana gwada mata yanda zata dangwarar da kwanon yasasu duka suka tuntsure da dariya tace “lallai ma Ya Zain wato kaga Shikenan watan mutuwata ya kama don na tabbata indai nayi masa haka wlh ko Abba bazai iya kwatata a gurinsa ba bare kai Æ™arfi ne dashi kamar Shari'a rannan daya sani wankin vest É—insa na manta ban wanke ba Ni nayi tunanin ma É“alla hannuna yayi don daina jinsa nayi a jikina"


Tashi tayi ta nufi kitchen Zain yabita da kallo ta É—auki abincin ta jera a tire ta É—ora lemo da ruwa saikace na magidanci ta É—auka ta nufi É—akin Deen ta taÉ“a Æ™ofar tare da sallama shiru taji hakan ya sanyata yin Æ™arfin halin tura Æ™ofar ranta yayi fari tas ganin baya cikin É—akin tasan wanka ya shiga hakan ya bata damar miÆ™ewa ta nufi hanyar fita daga É—akin taji yace “Ke ina zaki?" Wani dokawa gabanta yayi hawaye ya nemi Æ™wace mata tayi saurin sharewa ta tsaya a jikin Æ™ofar Æ™irjinta yana neman fasowa ya fito.

Ji tayi yana takowa ta bayinta hucinsa yana matsarta Tsoronta yana Æ™aruwa har ya haÉ—e tazarar dake tsakaninsu yasa hannunsa ya dafe hips É—inta ya kwantar da kansa a saman kanta yace “Zainab!..." Cikin firgici da tsoro tasa hannunta saman nasa muryarta a kashe tace “Please Yaya Deen....." Saurin katseta yayi da É—ora mata hannu a baki ya saki weast É—in nata ya ja hannunta ya kaita gaban abincin cikin Muryar da take firgitata idan suka kaÉ—aice yace “Inajin yunwa amma bata wannan abincin ba Zainab inajin kamar bazan iya Æ™arasa kwanakin da suka ragemin ba narasa meye yasa kullum feeling É—ina Æ™aruwa takeyi inajin kamar naci babu.....

Toshe kunnenta tayi cikin bugawar numfashi na tsoro tace “Na shiga uku Ni Zainabu Abu wannan wacce irin masifa ce Ya Deen toni meye nawa meye zanyi maka....." Numfashinta taji yayi tsiri sama yana neman É—aukewa dawowarta hayyaci yasata fahimtar meye yake faruwa ashe haÉ—e bakinsa yayi da nata ya manna Æ™irjinta a Æ™irjinsa.

GabaÉ—aya yanayinsa jirkita yakeyi yana wani tsotsar lips É—inta da sauri da sauri tare da sake manna tudun Æ™ananun boobs É—inta a Æ™irjinsa yanajin wata azababbiyar sha'awa na Æ™ara bijiro masa  itakuwa banda kuka da taketa kokawa dashi babu abinda take yi shi kansa kukan idan tayi bala'i ne a gurinta domin idan ta fita za'a gane akwai wani abu gashi ya rantse mata muddin ta yarda wani yasan abinda yake tsakaninsu sai ya azabtar da ita da azaba mafi tsanani a rayuwarta.

Sabon salon da taji ya fara sauyawa ne yasata dole ta sake sautin kukanta saboda jin yana Æ™asa da zip na rigarta tayi wani kukan kura ta tureshi ta maÆ™ale hannunta saman Æ™irjinta da bata sanyawa bra ba ta durÆ™ushe a gurin tace “Don....don Allah kada kaci mutuncina Ya Deen ka tausayawa rayuwata kada kayi amfani da raunina ka cutar dani wlh Allah bazai Barka ba........


Zubanta idanu yayi jikinsa gabaɗaya yayi sanyi da yanda yaga tana kukan to amma shima abin tausayi ne akanta idan ta ƙyaleshi yasan iyakarsa kuma koda tsautsayi yasa ya wucce nan zai gyara da kansa.

Da wannan huÉ—ubar ta shaiÉ—an sukaji an Æ™wanÆ™wasa Æ™ofar ta maza ta gyara rigarta tare da zuge zip din yaja ajiyar zuciya yace “Yes" turo Æ™ofar akayi Bahijjah tace “Sannu Yaya kekuma Umma tace ki taso mu tafi Islamiyya" zumbur ta miÆ™e ta nufi Æ™ofa har tana Æ™oÆ™arin ture Bahijjah.

ÆŠaga murya yayi yace “Duk ranar da tsautsayi yasa kika bari na sake dawowa batare da kin gyaramin É—aki ba zakisha mamaki, Zainab iskancinki yana Æ™aruwa ne saboda ana barki Umma da Abba sun É—aure Miki gindi to ni zan saita lissafinki......


Domin Sauke Littafin Sai Ku Dannan inda aka saka Download Now!


Download

Click the below button to download, pls in case you get trouble trying to download kindly drop a comment.


Download any type of hausa novel which include Hausa Love, Adventure, fiction, Fantasy and other genre Hausa Novel paid and free and read them in confort of your zone at ArewaBooks.Com





Author’s Contact

  • Name : Oum Hairan
  • Wattpad Handle : @ 
  • Nick Name : Oum Hairan
  • Whatsapp Number : 
  • Nationality : Nigeria
  • Email :
  • Group :  Writers Association

The Book is not free

Post a Comment

0 Comments

Ads


Click Here To Download This Book