"; Sanda Episode 1 Season 2 || with English Subtitles

Sanda Episode 1 Season 2 || with English Subtitles

 Fim É—in sanda Episode 1 Season 2 wanda Daddy Hikima yake shiryawa.


Fim ɗin sanda yana da farin jini matuka da gaske, sai dai wani abin da bai yi wa mutane daɗi ba shine yadda Film din ya ƙare ba tare da sun ankara ba, ko kuma na ce bai isa karewa ba, domin akasarin fim mai dogon zango wanda ake ɗorawa a manhajar Youtube yana kai wa har fita goma wasu ma har Sha Uku sai dai shi Sanda ya ƙare ne a fita ta tara wanda hakan bai yi wa jama'a daɗi ba, amman kuma kwatsam sai ga Trailer kashi na biyu na fim din an ɗora.



         KARANTA WASU LABARAN


  Wasu hotunan Jaruma Rahama Sadau da suka bayyana Shatin farjinta

  Ina ci gaba da rayuwata cikin jin daÉ—i da annushuwa tun bayan da Adam zango ya kore ni daga gidansa - Ummi Rahab

   Da Dumi-Dumi: Masu kutse sun sace NIN din yan Nigeria sama da miliyan Uku

 Yan Kannywood Sun fara yin Blue Fim



Sannan a jiya aka fara É—ora fim É—in sanda Episode 1 Season 2.


Domin kallon shirin sai ku danna inda aka saka Play Video ko kuma hoton dake ƙasa.



             Play Video







Post a Comment

0 Comments

Ads


Click Here To Download This Book