"; Yadda zaku hada maganin sanyin mara mai kuraje da kaikayin gaba da kaikayin matse-matsi.

Yadda zaku hada maganin sanyin mara mai kuraje da kaikayin gaba da kaikayin matse-matsi.


Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka muna muku fatan Alkhairi, da fatan muna cikin koshin lafiya.


A yau zanyi  bayani ne game da maganin sanyin mara na maza da mata, kuma wannan magani ne sadidan mujarrabun kaifiyyan la shakka fihi.


Karanta>>> Sirrin Gyaran Nono Kashi Na Daya.


ALAMOMIN SANYIN MARA.


1. Dauke sha'awa


2. Fitar farin ruwa daga gaba


3. Tsagewar farji


4. Fitar kuraje a gaban mace ko namiji


5. Saurin inzali.


6. Ciwon idanu, har yakan sa a daina gani


7. Fiyar kuraje a jiki ko wani sashe na jiki.


8. Fitar kuraje a baki da Maƙogwaro


Karanta>>> Matsalar Ƙanƙance Gaba Da Rashin Jimawa Yayin Saduwa Da Iyali.


ABINDA ZA'A NEMA:


1. ganyen zogale( moringer)


2. Ganyen raihan(basil)


3. Kanun fari(clove)


4. Citta(Ginger)


5. Tafarnuwa (Garlic)


Karanta>>> Yadda Zaku Kula Da Fatar Jikinku A Lokacin Sanyin Nan

Karanta>>> Hanyoyin Da Zaku Bi Domin Karin Kiba Ba Tare Da Kunsha Maganin ba


YADDA ZA'A HADA:


Za'a samu abubuwan da muka lissafa amma kowannen su busashshe ake bukata, sai a hade waje guda a dake su ko ma niƙe su,suyi laushi.


Za'a rika diban karamin chokali a zuba a shayi ba madara (Tea) a barshi na tsawon kinti 5 sai a sha, za'ai haka sau 2 a rana.


Idan mace na ciwon mara da debi chok81 babba ta tafasa da ruwa kofi 2,idan ya wuce sai tasa zuma,tasha kofi 1 safe 1 yamma.


Za'ai amfanin dashi na tsawon sati 2 ko wata 1.

Danna Rubutun Domin Karanta Abubuwan Dake Haifar Da Tusar Gaba

Post a Comment

0 Comments

Ads


Click Here To Download This Book